Labarai

Labarai

Mun miƙa wa Fubara takarda shirinmu na tsige shi — Majalisar Ribas 

Majalisar, karkashin jagorancin Kakakinta, Martin Amaewhule, ta fara shirin tsige gwamnan da mataimakiyarsa ne a ranar Alhamis, bisa wasu tuhume-tuhum

Yajin Aiki: NARD za ta yi zanga-zangar lumana a Zariya

Ƙungiyar ta yi Allah-wadai da yadda Gwamnatin Tarayya ta ƙi cika alƙawarin da ta ɗauka.

’Yan sanda sun ceto mutum 3, sun kama wasu 6 kan zargin satar mutane a Nasarawa

Rundunar ta ce za ta gurfanar da waɗanda ake zargin zuwa kotu da zarar ta kammala bincike.

Za a sami raguwar hauhawar farashin kaya sosai a 2026 – Tinubu

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya yi hasashen cewa za a samu ƙarancin hauhawar farashin kaya sosai a shekarar 2026 inda ya ce hauhawar za ta iya sauk

Yaro mai shekara biyu ya mutu bayan ya faɗa rijiya a Kano

Wani yaro mai shekara biyu, Sa’idu Ahmad, ya mutu bayan ya faɗa rijiya a garin Kwankwaso da ke Ƙaramar Hukumar Madobi a jihar Kano.