Labarai

Labarai

Ba za mu daina amfani da tsoffin kudi ba —El-Rufai ga Buhari

El-Rufai ya ce tsawaita wa’adin amfani da N200 da Buhari ya yi ba tare da ya hada da N500 da N1000 ba, rashin biyayya ne ga Kotun Koli

Canjin kudi: Buhari ya talauta mu baki daya —Kwankwaso

Ya ce baki dayan ’yan takara sun talauce saboda sauyin kudin da Buhari ya yi

Boko Haram na shirin kai wa jirgin kasan Abuja-Kaduna hari —DSS

Barazanar harin na zuwa ne kasa da sati uku da dawowar sufurin jirgin kasan

Yadda kogin Jami’ar ABU ya ci dalibai ’yan gida daya

Wasu daliban makarantar sakandaren Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya ce sun gamu da ajalinsu a kogin cikin jami’ar.

Ra’ayoyin Kanawa kan tsawaita wa’adin tsohuwar takardar N200 da Buhari ya yi

An jinjina wa Buhari kan tsawaita wa’adin tsohuwar takardar Naira 200.