Labarai

Labarai

Canjin kudi ya yi maganin masu siyasar kudi —Buhari

Buhari ya bayyana haka ne a yayin da ya rage kwana takwas a yi zaben Shugaban Kasa da ke tafe ranar 25 ga watan Fabrairu, 2023.

Kotu ta tsare matashi kan luwadi da karamin yaro a Kaduna

Kotu ta ba da umarin tsare matashin a kurkuku

Dan sanda ya kashe soja a Ogun

Rundunar Soja ta ce fusatattun matasa ne suka banka wa ofishin ‘yan sanda wuta amma ba jami’anta ba

CBN zai ci gaba da karbar N500 da N1,000 —Buhari

Ya ce a ci gaba da amfani da N200 zuwa ranar 10 ga watan Afrilu

Majalisar Tarayya ta karyata rahoton samamen DSS

Ta ce bidiyon labarin karya ne