JAMB ta tsawaita wa’adin rajistar jarrabawar bana
Rajistar za ta ci gaba har zuwa ranar Laraba 22 ga watan Fabrairun da muke ciki.
Labarai
Rajistar za ta ci gaba har zuwa ranar Laraba 22 ga watan Fabrairun da muke ciki.
Matashin zai biya kudin yi wa dan sandan magani.
’Yan Najeriya da suka je ajiye tsoffin takarudun kudade sun hana shiga ko fita ta kofar shiga ofishin Babban Bankin Najeria (CBN) a Abuja.
Ba za mu iya hukunta kowa a kan hakan ba saboda ba ma son zaluntar kowane bangare.
“Shi fa wahala ya yi ya samo kudinsa to me ye laifinsa don ya kara wani abu a kai?”