Labarai

Labarai

Sarki Sanusi II ya ziyarci Kano shekara 3 bayan tube rawaninsa

Ya samu kyakkyawar tarba daga masoya.

Karancin Kudi: An kashe mutum 4 an kona bakuna a Kudancin Najeriya

An kashe mace mai shayarwa da wasu mutum uku, an kona akalla bankuna hudu a rikicin karancin sabbin kudi a jihohin Oyo, Edo da Delta

Kwana 10 kafin ranar zabe, har yanzu INEC ba ta sami sabbin takardun kudi ba

INEC ta ce rashin sabbin kudin zai iya kawo wa zaben cikas

Buhari ya sa baki a batun haramta wa ’yan Najeriya bizar Dubai

Tun a bara Dubai ta soke bai wa ‘yan Najeriya biza.

Idan na ci zabe zan kammala aikin hakar man Kolmani —Tinubu 

Tinubu ya lashi takobin karasa manyan ayyukan gwamnatin Shugaba Buhari.