Labarai

Labarai

Cutar sankarau ta yi ajalin mutum 20 a Jigawa

Mutum 80 sun harbu da cutar sankarau a Jigawa.

Ban yi mamakin fasa taron yakin neman zaben Atiku a Ribas ba —Wike

Ya ce PDP a Ribas ba ta da wadanda za su tara jama’a don gudanar da yakin neman zaben Atiku.

Zargin Juyin Mulki: DSS ta bayar da belin Fani-Kayode

Fani Kayode ya zargi Atiku da shirya tafka magudi a zaben da ke tafe.

’Yan bindiga sun kone kotu a Imo

Wannan na zuwa ne bayan wani da aka kai tare da kashe alkalin wata kotun majistare a Jihar.

An kama faston da ya je wa’azi coci da AK-47 a Abuja

Daukar bindiga AK-47 haramun ne a Kundin Tsarin Mulkin Najeriya.