Labarai

Labarai

Matasa sun yi garkuwa da soja a Anambra

An umurci jami’an tsaro da su yi duk abin da Kundin Tsarin Mulki ya tanadar don ganin sun ceto sojan.

Na yanke kauna daga mutanen da ke zagaye da Buhari —El-Rufai

A yayin da zaben shugaba kasa ya rage kasa da mako biyu, Gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai, ya ce ya sare game da mukarraban Shugaba Buhari

DSS ta gayyaci Fani-Kayode saboda kalamansa kan yunkurin juyin mulki

Ya ce an aike masa da takardar gayyatar, kuma zai je da safiyar Litinin

Rashin sabbin kudi ya yi ajajlin mai ciki a asibiti

Mijin matar ya ce an ki karbar ta a asibiti ne saboda ya kasa samun tsabar kudi daga banki da kuma POS da zai biya asibiti

Gwamnatin Kano ta ba ’yan magani mako 2 su bar kasuwar Sabon Gari

Gwamnan Jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje, ya bai wa masu sayar da magani da ke kasuwar Sabon Gari da sauran wurare a birnin Kano, wa’adin mako biyu s