Labarai

Labarai

’Yan majalisar dokokin Gombe 2 sun sauya sheƙa daga PDP zuwa APC

Gwamnan ya yi musu maraba da sauya sheƙa zuwa jami’yyar APC.

Mangal ya yi wa mutum 18,000 aikin ido kyauta a Katsina

Hamshaƙin ɗan kasuwar jihar Katsina, Alhaji Ɗahiru Barau Mangal, ya ɗauki nauyin tallafa wa masu ƙaramin karfe 18,000 da aikin ido kyauta daga ciki da

IAR ta ƙirƙiro sabon taki mai rahusa ga manoma

Cibiyar Binciken Aikin Gona ta Jami’ar Ahmadu Bello da ke Zariya (IAR) ta gabatar da sabbin nau’ukan takin zamanin da ta ƙirƙiro masu rahusa.

Mun daƙile yunƙurin kashe shugaban ƙasa – Gwamnatin Burkina Faso

Gwamnatin mulkin soja ta Burkina Faso ta ce ta dakile shirin kashe shugaban ƙasar, Kyaftin Ibrahim Traore, da kuma shirin tayar da hankalin ƙasar.

Katanga ta kashe yara 5 a Maiduguri

Yanzu haka rundunar na gudanar da bincike domin gano musababbin abin da ya haddasa rushewar katangar.