An kashe wani mutum a rikicin APC da PDP a Jigawa
Mutum daya ya rasa ransa sakamakon arangamar da magoya bayan jam’iyyun biyu suka yi da juna.
Labarai
Mutum daya ya rasa ransa sakamakon arangamar da magoya bayan jam’iyyun biyu suka yi da juna.
An kama shi yana sanye da wasu daga cikin dan kamfan mata da ya sace
‘Yan sandan sun kama su yayin da ake tsaka da yakin neman zabe a jihar.
Magoya bayan Peter Obi sun zargi Jam’iyyar APC da daukar nauyin kai musu harin.
Rahotanni sun bayyana cewar an kai wa jami’an hari ne a kan hanyarsu ta zuwa Jihar Abia.