Labarai

Labarai

Da hadin bakin sarakuna ake wa tsaro zagon-kasa —Sarkin Bassa-Nge

A hukunta duk wanda aka kama ya aikata haka don ya zama darasi ga saura

Gwamnati za ta yi kidayar jama’a a Sambisa

‘Matsalar tsaro ba za ta hana ni aiwatar da shirin kidaya a Sambisa ba’

Canjin kudi zai shafi ayyukan sojoji —Monguno

Tsarin zai shafi sojoji muddin ba a dauki matakin da ya dace ba

’Yan jaridar bogi sun shiga hannu kan damfara da ‘transfer’ ta bogi

Sun tura wa mai kaya alat na bogi na N33,00 a matsayin kudin buhun shinkafar da suka saye

Sojoji sun kashe ’yan ta’adda 77 a Arewacin Najeriya – Hedikwatar Tsaro

An kwace tarin bindigogi da alburusai da sauransu