Labarai

Labarai

Gwamnatin Kwara za ta rage wa talakawa radadin rashin mai da karancin kudi

Za a yi jigilar dalibai da ma’aikata kyauta

Zaben 2023: Gwamnati ta ba jami’o’in Najeriya hutun mako 3

An dauki matakin ne domin bai wa ma’aikata da dalibai damar kada kuri’a

Kansiloli sun tsige Shugaban Karamar Hukuma a Kano

Majalisar Kansilolin Karamar Hukumar Sumaila ta tsige Shugaban Karamar Hukumar, Honorabul Ibrahim Hamisu Rimi

An shiga rudani kan ‘sauya shekar’ Mataimakin Gwamnan Sakkwato

Sanarwar da ya fitar ranar Alhamis ta ce babu kamshin gaskiya a labarin da ke cewa ya bar PDP

Za a fara amfani da ‘WhatsApp’ wajen karbar haraji a Kaduna

Gwamnati ta ce za a fara amfani da tsarin nan da watanni biyu masu zuwa