’Yan Najeriya miliyan 141 za su faɗa ƙangin talauci a bana – Rahoto
Aƙalla ’yan Najeriya miliyan 141 ne ake hasashen za su kasance cikin talauci a bana, a cewar wani rahoto da ya yi nazarin tattalin arzikin kasar a 202
Labarai
Aƙalla ’yan Najeriya miliyan 141 ne ake hasashen za su kasance cikin talauci a bana, a cewar wani rahoto da ya yi nazarin tattalin arzikin kasar a 202
An mayar da yaran hannun iyayensu, yayin da ake ci gaba da farautar sauran mutanen da ke da hannu a lamarin.
Makarantu 18 kacal da ke ƙananan hukumomin Bida, Bosso, Suleja da Chanchaga aka bai wa izini domin sake buɗewa.
Ana zargin abin fashewar wani yanki ne na makami mai linzami da Amurka ta harba a Najeriya a kwanakin baya.
Daga zuwa sai aka ce wai ana tuhumar sa a kan wasu Naira miliyan biyu.