Labarai

Labarai

’Yan daba sun yi ta’adi a taron PDP a Gombe

Na yi imanin cewa an kai harin ne saboda na bar APC zuwa PDP.

Za a kara mafi karancin albashin ma’aikata a 2024

Ministan Kwadago da Ayyuka Chris Ngige ya ce shirye-shirye sun yi nisa don kara mafi karancin albashi a shekarar 2024. Ngige ya kuma gargadi kungiyoyi

Wahalar mai da ta canjin kudi sun tilasta wa APC dakatar da kamfe a Legas

Jam’iyyar ta ce ci gaba da kamfen din zai zama alamar rashin tausayi

An bude makarantar horar da ma’aikatan Hajji da Umara a Najeriya

NAHCON ta ce bude makarantar a zai inganta ayyukan hukumar a lokutan Hajji da Umara, da kuma cim-ma burinta na zama abar koyi a duniya.

’Yan bindiga sun kashe mutum 6, sun raunata sojoji a Binuwai

Maharan sun dauki tsawon minti 30 suna artabu da sojoji.