Labarai

Labarai

An gurfanar da ’yan bangar siyasa 10 a Sakkwato

Kwamishinan ’yan sandan jihar ya gargadi ’yan siyasa da hana magoya bayansu daukar da makamai yayin yakin neman zabe.

Buhari ya yi wa Katsinawa ta’aziyyar kisan mutum 84

Shugaban ya ce sam maharan babu imani a zukatansu

Kotu ta hana Buhari da CBN kara wa’adin karbar tsoffin takardun kudi

Babbar Kotun ta hana Shugaba Buhari da Gwamnan CBN kara wa’adin amfani da tsoffin kudi

Karancin kudi da wahalar fetur sun haifar da zanga-zanga a Ibadan

‘….mun yi zanga-zanga ne don nuna adawa da zaluncin Gwamnan CBN’

Zargin damfara: Shari’ar da ake yi wa dan takarar Sanatan APC a Kano ta gamu da tsaiko

Wannan shi ne karo na shida da shari’ar take fuskantar tsaiko