Labarai

Labarai

Canjin Kudi: Jami’iyyu 13 za su kaurace wa zaben 2023

13 daga cikin jam’iyyun siyasa 18 da ake da su a Najeriya sun yi barazanar kaurace wa babban zaben 2023 da ke tafe saboda canjin kudin da Gwamna

Matasa na zanga-zangar goyon bayan canjin kudi a Abuja

Sun ce wasu ne ke kokarin siyasantar da lamarin

Canjin kudi: Emefiele ya yaudari Buhari —Oshiomhole

Ya yi amfani da akidar Buhari ta yaki da rashawa wajen cusa masa ra’ayin sauya takardun kudi.

A yi wa Buhari da CBN uzuri kan sauya takardun kudi —Peter Obi

Ba Najeriya ce kadai ke sauya takardun kudi ba.

An nada sabon Sarkin Dutse

Muhammad Hameem ya zama sabon Sarkin Dutse a Jihar Jigawa.