Labarai

Labarai

Buhari ya murkushe Boko Haram a Najeriya —Buratai

Tsohon Babban Hafsan Sojin Kasa na Najeriya Laftanar-Janar Yusuf Tukur Buratai mai ritaya ya ce Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya cika alkawarin da ya

Mutanen da aka kashe a Katsina sun karu zuwa 84

Jami’an tsaro da ’yan sa-kai sun gano karin gawarwaki 26 bayan 58 na farko a yankin Bakori

Dole Asibitocin Kaduna su koma karbar kudi ta POS —Gwamnati

Gwamnatin Kaduna ta ce za ta samar da wadatattun cibiyoyin POS a asibitocinta domin saukaka wa mutane biyan kudi

An harbe alkali a cikin kotunsa a Imo

Maharan sun isa kotun ne a kan babura

Wani mutum ya mutu a layin cirar kudi a banki

Zanga-zanga ta barke saboda karancin sabuwar Naira a Kudancin Najeriya.