Labarai

Labarai

An yi garkuwa da kwamishina a Kuros Riba 

Maharan sun yi awon gaba da ita ta karfin tsiya.

Tabbas akwai ’yan APC da ke wa Atiku aiki —Fani-Kayode 

Sai dai ya ce duk da makarkashiya da ake shirya wa Tinubu zai kai ga nasara.

Kwankwaso bai gana da Atiku ba, ba zai goyi bayan kowa ba —NNPP

Jam’iyyar ta ce babu wata ganawa da wakana tsakanin ’yan takarar.

ICPC ta kama matar da ke sayar da sabbin kudi a Twitter

Hukumar na ci gaba da bincike don gano wadanda ke yi wa tsarin zagon kasa.

Ba mu da masaniyar masu neman kai Tinubu kasa —Gwamnati

Gwamnati ba ta san da wasu ma su yi wa Tinubu zagon-kasa ba