Labarai

Labarai

CBN ya boye sabbin takardun Naira —Gwamnan Jigawa

Gwamna Badaru ya yi zargin Babban Bankin ya kwashe sabbin Naira ya boye

Sojoji Sun Kama Masu Sayar Wa ISWAP Abinci Da Fetur A Borno

An kama mutanen ne ranar Talata yayin wani samame da dakarun Najeriya da na Civilian JTF suka kai kasuwar Benishek a Karamar Hukumar Kaga cikin jihar.

Barazanar kisa: Kotu ta sa a cafke shugaban APC na Kano

Kotu ta sa a tsare Shugaban APC na Jihar Kano, Abdullahi Abbas, kan zargin barazanar kisa

Taskun da karancin sabbin takardun Naira ya jefa mazauna karkara

‘Muna fama da yunwa saboda abinci ya kare alhali babu kudi a hannu’

’Yan bindiga sun kashe yaro a harin ofishin ‘yan sanda da INEC a Anambra

Sun lalata caji ofis da ofishin INEC a harin safiyar Laraba