Labarai

Labarai

Hadimar Gwamnan Sakkwato ta rasu sakamakon turmutsutsu a taron PDP

Ta rasu sakamakon turmutsutsu da ya rutsa da ita a wajen taron PDP a Sakkwato.

Magidanci ya nemi a raba aurensu saboda fitinar matarsa

Ya ce ya gaji da fitinar matar tasa shi ya sa ya nemi kotu ta raba aurensu

Masu gadi 3 sun shiga hannu kan aikata fyade

Taron dangi suka yi waje yi wa wadda lamarin ya shafa fyade.

Babu gwamnatin da za ta iya magance matsalar Najeriya baki daya —Buhari

Kamata ya yi gwamanatoci su rika dorawa daga inda magabata suka tsaya.

An kama matashi zai saci janareta a kotu

An cafke shi ne a daidai lokacin da yake kokarin yin awon gaba da janaretan.