Labarai

Labarai

Tsawa ta lalata gidaje 100 a Filato

Mutanen yankin sun ce an yi tsawar ce babu ruwan sama ko daya

’Yan bindiga sun kashe mutum 1, sun sace mata 16 a Neja

Maharan sun yi awon gaba da wasu mata hudu da ke shayarwa.

ECOWAS ta damu da yadda kasashe ke kunnen uwar shegu da hukuncinta

Sai dai ECOWAS ta ce za ta ci gaba da tabbatar da komai na tafiya daidai a kungiyar.

Jami’ar Usmanu Danfodiyo ta sarrafa rigakafin COVID-19

TETFund ce ta ba da tallafin yin binciken

Ba a kai wa Buhari hari a Kano ba — APC

APC ta karyata PDP kan cewar an farmaki Buhari a Kano.