Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe mayakan Boko Haram 32 a Borno

’Yan ta’addan da suka razana suka tsere sun yi watsi da dukiyoyinsu da makamansu.

A karo na 5, Akwa Ibom ta lashe kambun Jiha mafi tsafta a Najeriya

Wannan ne karo na biyar da Jihar ke lashe kambun a jere

INEC ta sake kara wa’adin karbar katin zabe

Hukumar ta ce ta yi hakan ne don ta ba mutane damar mallakar katinan nasu

Matsalar canjin kudi ce ta sa muka dakatar da ziyarar Buhari zuwa Kano – Ganduje

Ya ce sam matakin ba shi da nasaba da abin da ya faru a Katsina

Zulum ya raba wa ’yan gudun hijira sabbin takardun kudi a Borno

Ya raba musu tallafin ne bayan sun koma gidajensu bayan shafe wata bakwai