Labarai

Labarai

Motoci da shaguna sun kone a gobarar Garejin Buzaye da ke Sakkwato

Shaguna da motoci da sauran kadarori sun kone a gobarar da ta tashi a Garejin Buzaye, da misalin karfe 10 na safiyar Litinin.

Ban ce Amurka na shirin kawo min hari ba — Sheikh Gumi

“Yanzu haka akwai labarin karya da ke yawo wanda ke ikirarin cewa na ce an kai mini hari daga Amurka a cikin Najeriya, ko makamancin haka,” in ji shi.

HOTUNA: An sake gano harsasai masu rai a Maiduguri

Kwanaki kaɗan bayan sojoji sun bankado wani babban rumbun makamai da ake zargin na mayakan Boko Haram ne a yankin a Bulumkutu da ke garin Maiduguri

Mutane kusan 60 ’yan ta’adda suka yi wa kisan gilla a ƙauyen Neja

Bayan ’yan ta’addan sun gama aika-aika a kasuwar, sun shiga cikin gari, inda suka riƙa kulle mutane a cikin ɗakuna, suna cinna wa gidajen wuta.

Yau ake addu’ar kwana 40 da rasuwar Sheikh Ɗahiru Bauchi

An fara gudanar da addu’ar kwana 40 da rasuwar Sheikh Dahiru Bauchi a masallacinsa da ke garin Bauchi