Labarai

Labarai

KEDCO ya shawarci abokan huldarsa kan karancin sabbin kudade

Kamfanin ya kuma fito da tsarin garabasa na kwana biyar

Boko Haram ta kashe mayakanta 300 da suka yi niyyar mika wuya a Sambisa

Mayakan dai na shirin mika wuya ne lokacin da aka kashe su

Zazzabin Lassa ya bulla a Gombe

Rahotanni sun gano an samu mace daya mai dauke da cutar a jihar.

An kashe mutum daya a taron APC a Jigawa

Rikici ya barke a tsakanin kungiyoyin matasan APC a wajen yakin neman zaben.

Za mu mayar da hankali wajen bunkasa noma a Afirka —Buhari

Shugaba Muhammadu Buhari ya bukaci shugabannin kasashen Afirka da su mayar da hankali wajen kara bunkasa harkokin noma a nahiyar. A wata sanarwa da Ma