Labarai

Labarai

Buhari ya nada Solomon Arase Shugaban Hukumar Harkokin ’Yan Sanda

Nadin zai tabbata ne bayan Majalisar Dattawa ta amince da hakan.

Yawaita yin azumi zai iya haifar da ciwon koda – Shugabar NAFDAC

Shugabar Hukumar Kula da Ingancin Abinci da Maguguna (NAFDAC), Farfesa Mojisola Adeyeye ta ce yawaita yin azumi ba kakkautawa na iya jawo larurar koda

Majalisa ta bukaci CBN ya kara wa’adin daina karbar tsoffin kudi

Majalisa ta ce bai kamata a tilasta wa jama’a karbar dokar cikin takaitaccen lokaci ba.

Mun lalata miyagun kwayoyi na N95bn a Kwatano – NAFDAC

An lalata kayan ne a birnin Kwatano na Jamhuriyar Benin

Mutum 4 sun shiga hannu kan zargin satar jaririya a Zamfara

Matasan sun yi yunkurin sace jaririyar mai shekara biyu kacal a duniya.