Yara sun gano harsasan jirgin sama a Maiduguri
Yaran duk ƙanana ne, babban cikinsu bai wuce shekara 13 ba. A kullum suna kamun kifi idan ruwa ya fara raguwa. Amma wannan karon, maimakon kifi sai su
Labarai
Yaran duk ƙanana ne, babban cikinsu bai wuce shekara 13 ba. A kullum suna kamun kifi idan ruwa ya fara raguwa. Amma wannan karon, maimakon kifi sai su
Shugaba Tinubu ya jinjina wa Gwamna Abba kan irin ayyukan ci gaba da yake shimfiɗa wa a Kano.
Shugaban ya gargaɗi direbobi kan gudun wuce ƙima.
Sanatan ya ce a yanzu rarar kuɗin da ake samu na bai wa Najeriya damar shimfiɗa manyan ayyuka.
Rundunar Soja ta Najeriya ta ce jiragen yaƙinta sun hallaka akalla ’yan bindiga 23 da ke tserewa daga Jihar Kano zuwa Katsina, a wani samame na haɗin