Labarai

Labarai

NAFDAC ta haramta amfani da wasu magungunan tari da ke kasuwa

NAFDAC ta ce an gano magungunan gurbatattu ne.

Kotu ta tsare mai gadin da ake zargi da daba wa makwabcinsa wuka

Mai gadin ya dabawa makwabcin nasa wuka kan bashin da yake binsa.

PDP ta dage kamfe a Imo saboda harin da aka kai wa dan takararta

Jam’iyyar za ta gudanar da zanga-zangar nuna adawa da harin da aka kai wa dan takarar nata.

Rashin tabbas kan sadaki ya kawo tsaiko a shari’ar raba auren ’yar Ganduje

Sai dai mijin ya ce shi ba wai kudin sadakin kawai yake nema a wajenta ba

Kotu ta yanke wa mutum 6 hukuncin kisa ta hanyar rataya a Osun

Kotuna ta sami mutanen ne da laifin kisa da kuma fashi