Labarai

Labarai

CBN zai fara hukunta bankunan da ke boye sabbin takardun kudi

Babban Bankin Najeriya (CBN) ya yi alkawarin fara daukar mataki a kan bankunan da ke boye sababbin takardun kudi suna bai wa ’yan siyasa. CBN ya ce da

Mayakan Boko Haram da ISWAP 377 sun mika wuya

Daga cikin tubabbun har da mata da kananan yara.

Direbobin tanka sun toshe hanyar Kano-Zariya

Kwana guda bayan zargin soja da harbe wani direban tanka a hanyar Zariya zuwa Kano, direbobin tanka sun rufe hanyar don gudanar da zanga-zanga. Da mis

Indiya za ta bai wa ’yan Najeriya 500 tallafin karatu

Jakadan Indiya a Najeriya, Shri Balasubramanian, ya ce kasarsa za ta bai wa ’yan Najeriya 500 tallafin karatu a bana. Balasubramanian ne ya bayyana a

Daliban Yauri: Iyaye sun fara sayar da kadarorinsa don biyan fansar N100m

Naira miliyan 100 suke neman tarawa don kubutar da yaransu.