Mutane 25 sun mutu, 14 sun nutse a hatsarin jirgin ruwa a Yobe
Hatsarin kwalekwale ya yi ajalin aƙalla mutum 25, yayin da aka ceto 13, sannan wasu 14 suka ɓace a Ƙaramar Hukumar Nguru ta Jihar Yobe.
Labarai
Hatsarin kwalekwale ya yi ajalin aƙalla mutum 25, yayin da aka ceto 13, sannan wasu 14 suka ɓace a Ƙaramar Hukumar Nguru ta Jihar Yobe.
Kwamandan rundunar, Manjo Janar EF Oyinlola, ya yaba wa dakarun bisa nasarar da suka samu
Shaidu sun ce maharan sun yi wa mutanen kisan gilla ne a Kasuwar Daji da ke yankin Demo inda suka yi awon gaba da tarin kayan abinci.
Jagororin tafiyar Kwankwasiyya sun yi watsi da kiranye-kiranye da ake yi Madugu na ficewa daga NNPP.
Rundunar ta ce tana bincike domin ceto waɗanda aka sace.