Labarai

Labarai

Direbobin tanka sun toshe hanyar Zariya-Kano bayan kashe daya daga cikinsu

Sai da jami’an tsaro suka sa baki kafin a bude hanyar

Zargin fyade: An gurfanar da korarren dogarin Zazzau a kotu

Budurwar da aka yi wa fyaden dai ta je neman taimako ne Fadar Sarkin Zazzau

Haramun ne shugabannin ’yan sanda su rika yawo da jiniya – Lauya

Ya ce mutum 16 dokar Najeriya ta ba damar amfani da jiniya

‘Yan bindiga sun kashe jagoran al’umma, sun sace matan aure 4 a Kaduna

Maharan sun sace mata hudu ciki har da mai shayarwa.

Maganganuna kan shari’ar Abduljabbar datsar su aka yi don a hada ni da jama’a – Baba Impossible

Ya ce a baya ya yi maganar, amma daliban malamin suka datse ta don hada shi da mutane