Labarai

Labarai

‘Yan sanda sun kashe ‘yan bindiga biyu a Zamfara 

‘Yan sanda sun yi artabu da su kafin daga bisani suka yi nasarar kashe su.

An cafke daya daga cikin maharan tashar jirgin kasan Edo

Maharan sun kai harin tare da sace fasinjoji akalla 32 a cikin jirgin kasan.

Matashi ya kashe kishiyar mahaifiyarsa da kanwarsa a Kano

Matashin ya shiga hannun ‘yan sanda yayin da yake kokarin sulalewa daga Kano.

Dokta Maude Gwadabe ya zama Sabon Shugaban Aminiya

Tsohon malamin aikin jarida zai jagoranci Sabon Sashen Aminiya da aka inganta.

Matsin tattalin arzikin da duniya za ta fada a 2023 zai zarce na 2022 — IMF

Matsin tattalin arziki a 2023 zai zarce na 2022 — IMF