Kwankwasiyya ba mallakin Kwankwaso ba ce — Ɗangwani
Ya ce wasu ’yan siyasa da masana guda shida ne suka haɗu suka ƙirƙiro tare da ba wa tafiyar ta suna Kwankwasiyya amma ba daga Kwankwaso kaɗai ta samo
Labarai
Ya ce wasu ’yan siyasa da masana guda shida ne suka haɗu suka ƙirƙiro tare da ba wa tafiyar ta suna Kwankwasiyya amma ba daga Kwankwaso kaɗai ta samo
Ya ƙara da cewa babu wani dalili na doka da zai halatta ficewarsa daga PDP zuwa APC ba tare da ya sauka daga kujerarsa ba.
Jiragen Amurka sun kai hare-haren a Hedikwatar Rundunar Sojin Sama ta Venezuela da kuma tashar Jiragen Ruwan ta La Guaira
Ƙasa da sa’o’i 48 bayan ’an ta’adda sun kai hari a ƙauyukan Goro da Gebe da ke karamar hukumar Agwara, inda suka kashe manoma biyu tare da ƙona aƙalla
Wannan furuci na zuwa ne a daidai lokacin da ake samun sake tashin rikicin siyasa tsakanin Gwamna Fubara da Ministan Babban Birnin Tarayya, Nyesom Wik