Labarai

Labarai

’Yan sanda sun ceto mutum 15 daga hannun ’yan bindigar Zamfara

Maharan sun tsere bayan barin wuta da suma sha a hannun ’yan sanda

An haramta cire tsabar kudi daga asusun gwamnati

Sabuwar dokar ta haramta biyan jami’an gwamnati alawus din tafiyar aiki da tsabar kudi

An gano gawar mutum 16 a hatsarin jirgi a Kebbi

Ana ci gaba da aikin ceto mutanen da suka bace.

’Yan sanda sun cafke ’yan jagaliya 61 a taron Tinubu a Kano

Kakakin ya ce rundunar ta cafke ’yan daban a wajen gangamin yakin neman zaben Jam’iyyar APC a jihar.

Masarautar Bauchi ta nada sabon Waziri

Ranar Juma’a za a yi bikin nadin.