Labarai

Labarai

Jami’an tsaro sun kashe ’yan bindiga 5, sun cafke 15 a Taraba

Jami’an tsaron sun yi nasarar hallaka ’yan ta’addan da suka addabi wasu yankunan jihar.

Asarar da aka tafka a sabon rikicin Adamawa

Rikicin ya faro ne a almurun ranar Litinin inda wasu bata-bari suka rika cinna wa gidaje da shaguna wuta a garin Lafiya.

Gobara ta kone shaguna 4 kurmus a Kano

Gobarar ta kone shagunan kurmus.

’Yan bindiga sun kashe likita yana cikin duba mara lafiya

Bayan sun kashe likitan, maharan sun yi awon gaba da marar lafiyar da yake dubawa

Gobara: An yi asarar rayuka 166 a Kano a bara

Da dama daga gobarar da aka samu a shekarar sanadiyar iskar gas ce.