Labarai

Labarai

Mutum 4 sun mutu a hatsarin mota a Neja

Motar ta fadi ne a sakamakon gudun wuce hankali.

Makarantar firamare ta yi bikin cika shekara 100 a Kaduna

An fara karatu a makarantar ce a shekarar 1922 da dalibai 14.

Mutum 7 sun mutu, 16 sun jikkata a hatsari ranar Sabuwar Shekara

FRSC ta ce hatsarin ya auku ne a dalilin gudun wuce hankali.

Ya kona makaranta bayan sace mata kwamfutoci a Binuwai

Wanda ake zargi ya banka wa makarantar wuta ne domin kawar da hankalin jama’a.

Mun kama bako da kullin hodar iblis 105 daga Brazil —NDLEA

An gano hodar ce bayan da jami’an NDLEA suka tsananta bincike cikin kayan wanda ake zargin.