An bayar da belin Kwamishinan da ake zargi da tallafa wa ta’addanci
Mai shari’a Emeka Nwite a ranar Juma’a ne ya bayar da belin wanda ake ƙara a kan kuɗi Naira miliyan 500 da kuma mutane biyu da za su tsaya masa.
Labarai
Mai shari’a Emeka Nwite a ranar Juma’a ne ya bayar da belin wanda ake ƙara a kan kuɗi Naira miliyan 500 da kuma mutane biyu da za su tsaya masa.
Aliyu ya bayyana cewa, mahaifiyar mamatan ta samu mummunan rauni kuma a halin yanzu tana jinya a asibitin Allah Nakowa da ke garin Mangu.
Gwamnatin ya rufe makarantun ne biyo bayan sace ɗalibai da ‘yan bindiga suka yi a jihar.
Ma’aikatan jinya da unguwar zoma a Jihar Kaduna sun yi barazanar shiga yajin aiki saboda kin jinkirta kara musu matsayi da hukumomin lafiya suka yi ts
Ƙungiyar ’Yan Jarida ta Ƙasa da Ƙasa (IFJ) ta ce jimillar ’yan jarida 128 aka kashe a fadin duniya a shekarar 2025, kuma fiye da rabinsu a yankin Gaba