Ku dauki makamai ku kare kanku daga ’yan bindiga – Gwamnan Bauchi
Bala ya ce ba zai yiwu a bari a ci gaba da aikata ta’addanci ba.
Labarai
Bala ya ce ba zai yiwu a bari a ci gaba da aikata ta’addanci ba.
’Yan Boko Haram sun sha luguden wuta ne bayan sun taru za su yi addu’o’i na musamman ga kwamandojinsu da mayaka 103 da jiragen yaki suka kashe
Gwamnatin Zamfara ta amince da daukar ma’aikata 2,000 da za su yaki ayyukan daba da shaye-shaye a jihar. Shugaban kwamitin yaki da daba na jihar, Bell
Rundunar ’Yan Sandan Najeriya ta kori jami’anta uku daga makarantar horar da ’yan sanda ta Ogida da ke Jihar Edo, saboda rashin da’a. Kwamandan
Hukumar Yaki da Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa (NDLEA) ta ce Kilogram 8,386.733 na kwayoyi da mutane 1,078 ta kama a jihar Kano a shekarar 20