Labarai

Labarai

Yadda mahara suka kashe mutum 14, sun sace 81 a Sakkwato da Katsina

Mutum 14 ne suka mutu a hare-haren ’yan bindigar da suka ritsa da mata da kananan yara

EFCC ta yi gwanjon gidan Diezanni da wasu 160

Gidaje da filayen da EFCC ta yi gwanjon su a unguwannin manyan mutane sun hada na da tsohon Shugaban Hukumar Tattara Bayanan Sirri ta Kasa

Buhari na neman ciyo bashin N22.7trn; Majalisa ta ki yarda

Tun da gwamnati ta fara samun gibi a kudaden shiga, ta koma dogaro da CBN don aiwatar da wasu manyan ayyuka

Ana zargin basarake da yi wa yaro fyade a Zariya

’Yan Sanda sun cafke wani basarake a Masarautar Zazzau bisa zargin sa da yi wa wani yaro mai shekara 14 fyade

WhatsApp zai daina aiki a wayoyin iPhone da Samsung Galaxy

Kamfanin Whatsapp ya ce manhajar za ta daina aiki a wayoyin iphone 5, Samsung Galaxy Ace 2 da 45, da sauran wasu wayoyin 47 daga ranar 31 ga Disamba,