Labarai

Labarai

’Yan bindiga sun kashe mutum 11, sun yi garkuwa da 7 a Sakkwato

An kai hare-haren ne cikin kwana biyu a kauyuka biyar

’Yan bindiga sun harbe sojar ruwa, sun sace danta a Jos

Rundunar ’yan sandan jihar Filato ta tabbatar da kisan wata tsohuwar sojar ruwa, Helen Godos, a kauyen Don da ke karamar hukumar Jos ta Arewa. Kakakin

Yadda ’yan bindiga suka kashe dogarin Shugaban Kamfanin Jirgin Kasa

An harbe Sufeto Aminu har lahira a yayin da yake waya da iyalansa cewa ya kusa zuwa gida; Shugaban kamfanin jirgin kasan ya tsallake rijiya da baya

Ta’addanci zai iya kaiwa shekara 30 nan gaba a Arewa —Farfesa Ibrahim

Farfesa Bello Ibrahim na Jami’ar Bayero ta Kano ya bayyana talauci da jahilci a matsayin manyan sabubban matsalar a yankin.

Ka janye kazafin da ka yi min ko mu hadu a kotu —Saraki ga Gwamnan Kwara

Tsohon Shugaban Majalisar Dattijai Abubakar Bukola Saraki ya ce batun da Gwamnan Kwara Abdurrahman Abdulrazaq ya yi cewa ya yi amfani da matsayinsa a