Labarai

Labarai

An yi jana’izar wanda aka yi wa kisan gilla a Abuja

Daruruwan mutane ne suka halarci jana’izar marigayi Usman Ahmad Hassan da ake zargin ’yan ina da kisa sun yi wa kisan gilla a kusa da rukunin gi

Sun kashe mutum 4 bayan karbar kudin fansa N60m

Masu satar mutane sun harbe wasu matasa da suka yi garkuwa da su hudu har lahira, bayan karbar kudin fansa Naira miliyan 60. Lamarin ya faru ne ranar

San da aka turke don Kirsimeti ya yi kisa a Bayelsa

Marigayin tare da wasu abokansa suka hada kudi suka sayi san don bikin Kirsimeti.

Gobara ta lakume dukiyar N37bn ranar Kirsimeti a Kwara

Gobarar ta lalata dukiya ta Naira biliyan 37, sai dai babu asarar rai da aka samu.

Dubun kawaliyar kananan yara ta cika a Delta

Tana yaudarar yara tana saka su karuwanci da sunan samar musu aiki.