Labarai

Labarai

Sojoji sun kashe ’yan ta’addan ISWAP 140 a watan Disamba 

An kashe su ne tsakanin 1-22 ga watan Disamban 2022

Buhari zai je Kogi kaddamar da ayyuka ranar Alhamis

Buhari zai kai ziyarar don kaddamar da wasu ayyukan Gwamna Yahaya Bello

Mutum 5 sun mutu a fadan kabilanci ranar Kirsimeti a Delta

Kakakin ‘yan sandan jihar, ya ce mutum biyu ne kacal suka rasa rayukansu.

Musulmai sun halarci bikin Kirsimeti a Zariya

Sun ce sun kai ziyarar ce don yaukaka dangantaka

An cafke masu yi wa ’yan bindiga safarar makamai a Kaduna

Dubunsu ta cika a kan hanyarsu ta kai wa ’yan bindiga makamai a Zariya