An kashe ɗan sanda yayin faɗan daba a Kano
A kwanakin nan dai, rikicin ’yan daba ya ƙazanta a wasu sassan Kano, musamman a yankunan Fagge, Koki, Hotoro da Gyadi-Gyadi.
Labarai
A kwanakin nan dai, rikicin ’yan daba ya ƙazanta a wasu sassan Kano, musamman a yankunan Fagge, Koki, Hotoro da Gyadi-Gyadi.
“Yayyensu mata ne sukan zo da su makaranta, mu kuma, saboda mu ƙarfafa zuwan yara makaranta sai muka buɗe musu ajin ’yan raino,” in ji wani malamin ma
Mutane da yawa na zuwa su tambayi farashi, amma su tafi ba tare da sun saya ba.
Sanata Goje ya wakilci yankin tun daga shekarar 2011, bayan kammala wa’adi biyu da ya yi a matsayin gwamnan Jihar Gombe.
Rundunar za ta yi aiki ne tare da haɗin kan al’umma domin magance matsalolin tsaro da ke ƙaruwa a wasu sassan jihar.