Labarai

Labarai

Jin wa’azi ya sa na yafe wa duk waɗanda na kai kotu saboda ɓata sunana – Akpabio

Shugaban Majalisar Dattawa, Sanata Godswill Akpabio, ya umarci lauyoyinsa da su janye dukkan ƙarar da ya kai wasu mutane a kotu bisa zargin su da ɓata

Sojoji sun lalata sansanonin ‘yan ta’adda da ƙwato makamai

Majiyoyin sun ƙara da cewa, sojojin sun lalata gine-ginen da ke tallafawa wasu da dama mallakar ‘yan ta’addan a lokacin samamen.

An rantsar da Mamdani a matsayin Musulmi na farko Magajin Garin New York

A ranar Alhamis, Zohran Mamdani ya zama magajin garin New York City na farko da aka taba rantsarwa da Alƙur’ani.

Mun ci ribar Naira biliyan 502 a wata ɗaya – NNPC

Kamfanin Man Fetur na Ƙasa (NNPC) ya bayyana cin ribar Naira biliyan 502 a watan Nuwamba 2025, duk da raguwar samar da danyen mai a watan.

An kashe manoma 7 a sabon harin ‘yan bindiga a Filato

Aƙalla manoma bakwai ne suka rasa rayukansu a wani sabon hari da aka kai kauyen Bum na gundumar Vwang da ke ƙaramar hukumar Jos ta Kudu a Jihar Filato