Labarai

Labarai

Lalong ya kafa kwamitin hukunta masu karkatar da fetur a Filato

Za a kama tare da hukunta duk wanda aka samu yana sayar da fetur sama da farashin gwamnati a Filato.

Za A Fara Biyan ’Yan Fansho N12,000 A Jigawa

Gwamnan Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya amince a fara biyan ’yan fansho mafi karancin albashin N12,000 duk wata.

Muna da gibin likitoci 3,000 –Gwamnatin Neja

Kwamishinan ya ce, matsalar tsaro na daga cikin dalilan da ke haifar da kaurar likitocin zuwa ketare.

Hare-haren ’Yan Bindiga: A Tallafa Mana Da Muhalli —Katsinawa

Al’ummomin da ta’addancin ’yan bindiga ya shafa a Jihar Katsina, sun roki Gwamnatin Tarayya da ta fara samar musu matsuguni tukunna, kafin ba su duk w

ISWAP Na Shirin Sace ’Yan Mata A Kirsimeti

Sojoji na shirye-shiryen dakile hare-haren ISWAP a wasu yankunan Jihar Borno a lokacin bukukuwan karshen shekara.