Labarai

Labarai

An kori ’yan sanda 7 daga aiki kan yi wa jama’a kwace

Jami’an da lamarin ya shafa na amfani da na’urar POS wajen karbe wa jama’a kudade

Matashin da ya yi kisa kan butar shayi zai bakunci hauni

Babbar Kotun Jihar Kano ta yanke wa wani matashi hukuncin kisa ta hanyar rataya bisa samun sa da kisan abokinsa a kan butar shayi

Sabbin takardun kudi 500m muka yi oda —CBN

Ranar 9 ga Janairu, 2023 sabuwar dokar takaita amfani da tsabar kudin za ta fara aiki

Buhari ya bayar da hutun Kirsimeti da Sabuwar Shekara

Gwamnati ta ayyana hutun ne ranar Alhamis

Mutum 6 sun mutu a hatsarin mota a Bauchi

Mutum shida ne suka mutu sakamakon hatsarin