Labarai

Labarai

Kotu ta dakatar da Ganduje daga sayar da wani asibiti a Kano

Mutanen unguwar ne suka maka gwamnati a gaban kotun

Za a biya inshorar N13bn ga ’yan sandan da suka mutu

’Yan Sanda 318,319 da suka rasu ne za su ci gajiyar shirin tsakanin shekarar 2022 da 2023

Za a kafa dokar daurin shekara 5 ga masu yi wa mata kaciya

Majalisar ta ce so take dokar ta yi aiki a kan duk wanda aka kama ya yi wa mace kaciya ko ya sa aka yi.

Ba mu san yawan sabbin takardun kudin da aka buga ba —CBN

Babban Bankin Najeriya ya sanar cewa ba shi da masaniyar yawan sabbin takardun kudin da aka bugaba

Daily Trust ya bude shafin yaki da labaran karya

Kamfanin ya ce nan ba da dadewa ba zai bude shafin yaki da labaran karya na Hausa.