Labarai

Labarai

An yi wa ma’aikata karin albashi a Anambra

Gwamnan ya yi wa ma’aikata kyautar dubu 15 don yin bikin Kirsimeti.

Tsoffin kansiloli 360 sun yi Al’kunuti kan hakkinsu a hannun Gwamnatin Kano

Tsofaffin kansilolin sun koka kan yanayin da suke ciki.

Yadda uba da dansa suka lakada wa likita duka a asibiti

Lamarin ya faru ne bayan an sanar da mutumin mutuwar matarsa.

An yi masa daurin rai da rai kan yi wa ’yar makwabcinsa mai shekara 14 fyade

Kotun ta same da laifin yi wa ’yar makwabcinsa fyade

Mun saya wa ’yan banga kayan aikin N500m –Gwamnatin Neja

Gwamnatin ta sanya na’urar CCTV a kananan hukumomi 25 da ke jihar don inganta sha’anin tsaro.