Ummita: Rashin shaida ya kawo tsaiko a Shari’ar dan China
An kasa ci gaba da Shari’ar kisan Ummukulsum Buhari (Ummita), matashiyar da ake zargin saurayinta dan kasar China ya kashe ta a Kano.
Labarai
An kasa ci gaba da Shari’ar kisan Ummukulsum Buhari (Ummita), matashiyar da ake zargin saurayinta dan kasar China ya kashe ta a Kano.
A karo na biyu Emefiele ya ki hallara baan sammacin da Majalisar Tarayya ta yi masa
Dubuna ta cika bayan ya yi sojan gona a matsayin jami’in hukumar LASTMA ya karbar kudi a hannun masu ababen hawa a Legas
Ana tuhumar sarakunan da hada baki wajen aikata babban laifi.
Gwamnatin Zamfara ta tabbatar da mutuwar fararen hula a luguden wuta da jiragen yaki suka yi ’yan bindiga a jihar.