Labarai

Labarai

Jami’in DSS ya harbi matashi a taron APC a Gombe

An harbe shi ne yayin kamfen din Gwamnan Jihar

Daya daga cikin wadanda karya ta ciza ya sake mutuwa a Kano

A satin da ya wuce ne dai karyar ta ciji mutum biyar a Kano.

Zan bar Kaduna gaba daya idan na kammala wa’adin mulkina a 2023 — El-Rufa’i

Ya ce ba yana son yin katsa-landan ga magajinsa

Mata mafarauta sun shiga yaki da ’yan bindiga a Taraba

Matan sun lashi takobin kawo karshen ta’adanci a fadin jihar.

Ya daba wa mahaifinsa wuka lokacin da yake Sallah a Zariya

Lamarin ya faru ne a unguwar Rimin Tsiwa da ke Zariya