Labarai

Labarai

Hisbah ta cafke matasa 19 kan kokarin shirya auren jinsi daya a Kano

Hisbah ta yi wa wajen dirar mikiya tun kafin daura auren Abba da Mujahid.

An cafke matashi kan sukar Gwamnan Yobe a kafafen sada zumunta

Za a gurfanar da yaron a kotu da zarar ‘yan sanda sun kammala bincike.

Gudun sharholiya ne ya dawo da ni daga Amurka ranar ‘birthday’ dina – Buhari

Ya ce ranar ba ta da bambanci da sauran ranakun aiki a wajensa

Muna Sane da Leah Sharibu —Gwamnatin Tarayya

Ministar Harakokin Mata ta ce gwamnati na fadi-tashin ganin an kubutar da Leah Sharibu da ragowar ’Yan Matan Chibok da ke hannun ’yan ta’adda

Yadda Sojoji Suka Ragargaza ’Yan Boko Haram Da Dama A Borno

Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun hallaka ’yan ta’addan Boko Haram da daman gaske  a wata arangama da suka yi a Ngowom da ke Karamar Hukumar Mafa