Labarai

Labarai

Sabbin takardun kudin da CBN ya fitar sun kare tatas a bankuna

Rahotanni na nuna cewa sabbin takardun kudin da gwamnati ta sahale fara amfani da su daga ranar Alhamis sun kare tas a bankunan Najeriya. Bayanai dai

’Yan sanda sun tono gawarwaki 5 a Kuros Riba kan zargin maita

Wadanda suka kashe mutanen sun kuma binne su a cikin daji

’Yan daba sun tarwatsa taron APC a Delta 

’Yan daban sun ce tsohon yi awon gaba da shugaban matasan kan ki biyan su wasu kudade.

An yi masa daurin rai-da-rai kan kashe mahaifiyar tsohuwar budurwarsa 

Matashin ya yi badda kama ya kashe mahaifiyar tsohuwar budurwarsa saboda ta zarge shi da yi wa ‘yarta fyade.

Za a biya ma’aikatan da suka rasu N9.2bn

Majalisar Zartarwa ta Kasa ta amince da Dokar Kudi ta 2022